Ƙayatattun Fulawoyi sun lullube Haramin Imam Husain

Labarai

2021-03-15

559 Ziyara

An ƙawata Haramin Imam Husain da Ƙayatattun Fulawoyi bayan shigowar watan Sha'aban don murnar Haihuwarsa da Ɗan'uwansa Abul fadl Abbas, Imam Sajjad da Kuma Sayyid Aliyul Akbar wa'yanda dukkansu aka haifa a wannan wata mai albarka.

Sabbin batutuwa

Karin Ababen Kallo

الزيارة الافتراضية

Zai iya sake Baka mamaki